iqna

IQNA

watan Nuwamba
Kasar Rasha ta gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 20 a babban masallacin birnin Moscow, babban birnin kasar. Wannan taron da ya dace ya jawo hankalin masu lura da al'amuran yau da kullum, inda suka bayyana shi a matsayin misali na mu'amala da kyakkyawar alakar wannan kasa da kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3488225    Ranar Watsawa : 2022/11/24

Tehran (IQNA) Tashar talabijin ta Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, wata tawagar yahudawan sahayoniya ta yi tattaki zuwa Sudan domin ganawa da Abdel Fattah al-Burhan, shugaban majalisar gudanarwar kasar da kuma manyan hafsoshin soji.
Lambar Labari: 3486846    Ranar Watsawa : 2022/01/20

Tehran (IQNA) Seif Al-Islam Ghaddafi ya ajiye takardun takararsa a zaben shugabancin kasar na watan Disamba dake tafe.
Lambar Labari: 3486561    Ranar Watsawa : 2021/11/15

Tehran (IQNA) Iran ta zargi Amurka da haifar da yanayin da ya sanya yarjejeniyar nukiliya a cikin wani hali.
Lambar Labari: 3486533    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta dauki alhakin harin da aka kai a makabartar wadanda ba musulmi ba a birnin Jidda.
Lambar Labari: 3485364    Ranar Watsawa : 2020/11/13